Ba ni da hannu a soke zaɓen sanata Abbo – Akpabio
Daga nan ne kotun ta jingine sahihancin shaidar lashe zaɓe da INEC ta ba wa Abbo tare da umartarta ta ...
Daga nan ne kotun ta jingine sahihancin shaidar lashe zaɓe da INEC ta ba wa Abbo tare da umartarta ta ...
Abbo ya ce yana cikin wadanda suka tantance Dongaban - Mensen a majalisar dattawa ba tare da neman ko kwabo ...
Shugaba Muhammadu Buhari ne zai zama Shugaban Rundunar Kamfen wadda ta ƙunshi mambobi 422 masu riƙe da muƙamai daban-daban.
Tinubu bai kyauta ba da ya zabi siyasar sa gaba da zamantakewar yan Najeriya, tsintsiya daya madauri daya.
Ya kara da cewa ya fahimci babu wani shugaba da ya kula da al'ummar Najeriya kamar Shugaba Muhammadu Buhari.
Matar mai suna Osinibira Warmate, Sanata Abbo ya ci zarafin ta ne a shagon sayar da zakarin roba da kayar ...
Rundunar ‘yan sandan jihar ta tabbatar da afkuwar lamarin.
Yadda Sanata Abbo ya yi sa-in-sa da Kwamitin Majalisar Dattawa
An gurfanar da shi ne a Kotun Majistare da ke Zuba, dake Abuja.
An gurfanar da Sanatan da ya mam-mari matar aure cikin a kotu