MUTUWAR ABBA KYARI: Buhari ya gode wa ‘yan Najeriya
Abba Kyari ya dazu a ranar 17 Ga Afrilu, bayan ya yi fama da cutar Coronavirus. Ya rasu a wani ...
Abba Kyari ya dazu a ranar 17 Ga Afrilu, bayan ya yi fama da cutar Coronavirus. Ya rasu a wani ...
Sakataren Lafiya na Abuja, Mohammed Kawu, ya bayyana cewa za akillace duka ma'aikatan makabartar, sannan za ayi musu gwajin cutar ...
Babban dalilin haka kuwa shine, ganin yadda kafafen yada labarai ke ta kintata shekarun a eashin sanin ainihin ranar haihuwar ...
Shi da kan sa Kyari, ya sha daukar alhakin wata gazawa da Buhari ya yi, ya dora laifin a kan ...
Uwargidan shugaba Kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta mika ta'aziyyar ta ga iyalai da 'yan uwan marigayi Abba Kyari.
Tsohon ma'aikacin banki ne da ya rike mukamai daban-daban, har da ahugabancin First Bank.
Adesina ya ce Abba Kyari ya rasu ranar Juma'a a asibiti a Legas.
Sakamakon gwajin da hukumar NCDC ta yi wa gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed, na coronavirus, ya nuna cewa gwamnan na ...
Ina kira gareka da ka tilasta wa wadanda suka ki yadda ayi musu gwajin cutar coronavirus da su kawo kansu ...
Monguno ya sake caccakar Abba Kyari kan kememe da yayi a kwangilar siyo makamai