HOTUNA: Jigajigan Najeriya sun halarci daurin auren ‘ya’yan Nuhu Ribadu
An daura Auren Mahmood Ribadu a masallacin Annur dake babban birnin tarayya Abuja.
An daura Auren Mahmood Ribadu a masallacin Annur dake babban birnin tarayya Abuja.
Shi kuma Shugaban Jam'iyyar APC, Abdullahi Abbas, cewa ya yi kotu ta yi daidai.
To sai dai kuma duk da irin wannan ci gaban zamani da aka samu, shari'ar zaben gwamnan Jihar Kano ta ...
Ya mai girma Shugaban Kasa, ina tsoron jawo barnar da, ba za ta tsaya a Jihar Kano kawai ba, a'a, ...
Ganduje da APC sun gabatar da wannan korafin ne ta hannun lauyoyin su, Offiong Offiong da Ahmad Raji.
Ita kanta hukumar Zabe ta ki amincewa da wannan dama da PDP ta nema a kotu.
Jam'iyyar PDP ta ce ba ta amince da sakamakon zaben ba. Ta ce zata garzaya kotu domin abi mata hakkin ...
Abba Yusuf ya bayyana cewa bayyana wannan sakamako da aka danne wa PDP da karfin tsiya zai iya tada rikici ...
Ganduje ya bude wuta sai raba Kudi yake yi da gine-gine a Nasarawa
Idan ba a manta zaben jihar Kano da wasu jihohi 5 bai kammalu ba a bisa samun yawan kuri'un da ...