ZARGIN SAFARAR HODAR IBILIS: NDLEA sun gurfanar da Abba Kyari a kotun Abuja
An zarge shi da shirya damfarar dala miliyan 1.1, lamarin da ya janyo Amurka ke neman a tura a can ...
An zarge shi da shirya damfarar dala miliyan 1.1, lamarin da ya janyo Amurka ke neman a tura a can ...
Bisa tsarin dokar Najeriya, Babbar Kotun Tarayya ke bada odar a tura mutumin da wata ƙasa ke tuhuma zuwa ƙasar ...
Gwamnatin Amurka ta taso dakataccen ɗan sandan Najeriya, Abba Kyari gadan-gadan a gaba, domin ganin an damƙa mata shi ta ...
NDLEA ta kama Abba Kyari bisa zargi da binciken sa wajen hannun shigo da hodar ibilis mai nauyin kilogiram 25 ...
Waɗannan buƙatu da Kyari ya nema a kotu, suna cikin wata ƙara da lauyan sa ya shigar a Babbar Kotun ...
Cikin waɗanda aka damke harda fitaccen ɗan sanda Abba Kyari wanda aka samu da hannu dumu-dumu a harƙallar.
Idan ba a manta ba Kyari na cukuikuye har yanzu cikin badaƙalar cin hanci, almundahana, zamba da yaudara wanda rikakken ...
Ramon Abbass dai da aka fi sani da Hushpuppi, ɗan Najeriya ne da mahukuntan Amurka suka damƙe a Dubai cikin ...
Allah yayi wa marigayi Abba Kyari rasuwa a makon da ya gabata a dalilin fama da yayi da cutar Korona ...
A karshe ya yi kira ga kafafen yada labarai su rika biyan wakilan su da ke daukar labaran bayanan Coronavirus ...