YUNƘURIN KASHE ABBA KYARI A KURKUKU: Ana shirin maida shi a hannun SSS
Wata majiyar mu ta ce "Abba Kyari ya riƙa kakkaɓe ƙananan dillalan muggan ƙwayoyi, domin ya buɗe wa Afam Ukatu ...
Wata majiyar mu ta ce "Abba Kyari ya riƙa kakkaɓe ƙananan dillalan muggan ƙwayoyi, domin ya buɗe wa Afam Ukatu ...
NDLEA ta fitar da sanarwar a ranar 3 Ga Mayu, domin rufe bakin masu surutan cewa hukumar ba ta da ...
Sai dai kuma sanarwar ta ce Punch da ma sauran kafafen da suka buga rahoton na Punch, ba su fahimci ...
An tuhume-tuhume su da shigo da koken a filin jiragen sama na Akanu Ibiam da ke Enugu, a ranar 25 ...
An zarge shi da shirya damfarar dala miliyan 1.1, lamarin da ya janyo Amurka ke neman a tura a can ...
Bisa tsarin dokar Najeriya, Babbar Kotun Tarayya ke bada odar a tura mutumin da wata ƙasa ke tuhuma zuwa ƙasar ...
Gwamnatin Amurka ta taso dakataccen ɗan sandan Najeriya, Abba Kyari gadan-gadan a gaba, domin ganin an damƙa mata shi ta ...
NDLEA ta kama Abba Kyari bisa zargi da binciken sa wajen hannun shigo da hodar ibilis mai nauyin kilogiram 25 ...
Waɗannan buƙatu da Kyari ya nema a kotu, suna cikin wata ƙara da lauyan sa ya shigar a Babbar Kotun ...
Cikin waɗanda aka damke harda fitaccen ɗan sanda Abba Kyari wanda aka samu da hannu dumu-dumu a harƙallar.