ZARGIN HARƘALLAR MUGGAN ƘWAYOYI: Kotu ta yi watsi da neman belin Abba Kyari
Nwete ya ce kotu ce ke da ikon bada belin wanda ake tuhuma, kuma tilas bayar da wannan beli sai ...
Nwete ya ce kotu ce ke da ikon bada belin wanda ake tuhuma, kuma tilas bayar da wannan beli sai ...
Amma a ranar Talata, kotu ta bada belin Kyari domin ya je gida ya halarci jana'izar mahaifiyar sa a Jihar ...
Brazil. "Ranar 16 Ga Janairu wajen ƙarfe 8:30 jirgin ya sauka. Nan da nan sai wani mai suna Alhaji ya ...
Hukumar ta ce cikin gidajen har da rukunin gidaje sukutum, wato estate da kuma gingima-gingiman kantinan hada-hadar zamani, wato Plazas.
Mai Shari'a Iyang ya ce sai an kammala shari'ar Najeriya sannan za a koma batun aika shi Amurka tukunna.
Ana tuhumar Kyari da wasu mutum huɗu da laifin harƙallar hodar Ibilis tsakanin 19 Ga Janairu zuwa 22 Ga Janairu, ...
Wata majiyar mu ta ce "Abba Kyari ya riƙa kakkaɓe ƙananan dillalan muggan ƙwayoyi, domin ya buɗe wa Afam Ukatu ...
NDLEA ta fitar da sanarwar a ranar 3 Ga Mayu, domin rufe bakin masu surutan cewa hukumar ba ta da ...
Sai dai kuma sanarwar ta ce Punch da ma sauran kafafen da suka buga rahoton na Punch, ba su fahimci ...
An tuhume-tuhume su da shigo da koken a filin jiragen sama na Akanu Ibiam da ke Enugu, a ranar 25 ...