Ma’aikatan Kogi sun nemi Gwamna Bello ya biya su ariyas din watanni 39 byAshafa Murnai September 24, 2019 Sun gudanar da wannan game-garin taron ne a jiya Litinin.