RASHIN TSARO: Barazanar jefa wa Buhari kuri’ar-yankan-kauna ta janyo sanatocin APC da PDP sun fara kyarta wa juna ashana
Dama kuma kafin nan, 'yan Najeriya da dama sun nemi Shugaba Buhari ya sauka haka nan, tunda ya kasa magance ...
Dama kuma kafin nan, 'yan Najeriya da dama sun nemi Shugaba Buhari ya sauka haka nan, tunda ya kasa magance ...
Wannan rashi kunya har ina? Zan ga yadda za a ce wai yau Ihejirika ne a jugar Abia zai fito ...
Abaribe da wasu sanatoci sun soki salon mulkin gwamnatin Buhari musamman a wajen harkar samar da tsaro a kasa Najeriya.
Abaribe sanata ne na PDP, kuma shi ne Shugaban Marasa Rinjaye, na Majalisar Dattawa.
Haka aka shafe tsawon lokaci ana hargowa da hatsaniya a zauren majalisar.
Abaribe ya ce abin haushi ne duk lokacin da Buhari ya yi kuskure sai ya ce “Ni ban sani ba.”