Da gaske ne mun yi yunkurin kifar da gwamnatin Abacha a 1995, amma akwai dalilan yin haka – Bello-Fadile
Wannan littafi na zuwa ne bayan shafe sama da shekaru 30 tun bayan ƙoƙarin kifar da gwamnatin soja ta Abacha ...
Wannan littafi na zuwa ne bayan shafe sama da shekaru 30 tun bayan ƙoƙarin kifar da gwamnatin soja ta Abacha ...
A ƙarshe ta yi addu'ar Allah ya sa kaffara ce ga mutanen Barno, sannan ya sa irin haka bazai sake ...
Lambar satifiket ɗin filin dai ita ce FCT/ABUKN 2478, mai lambar fili na 3119. An damƙa shi tun cikin 1993, ...
Marigayi Yau ya rasu ya bar ƴaƴa 8 da matarsa ɗaya yana da shekaru 55 a duniya.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta bayyana cewa za ta yanke hukunci a ranar 27 ga Yuni, a ƙarar ...
Da take zantawa da manema labarai a Abuja ranar Juma'a, ministar harkokin kasashen Turai da harkokin wajen Faransa, Catherine Colonna
Har yanzu gwamnatin Najeriya na ci gaba da kwato miliyoyin daloli da Abacha ya jibge a kasashen waje a lokacin ...
A dalilin haka ne iyalan Abacha su ka garzaya kotu domin bin hakkin filin su da suka yi zargin an ...
Diya wanda ya taɓa yin Shugaban Ma'aikatan Fadar Shugaban Ƙasa na mulkin soja, ya rasu ya na da shekaru 78 ...
Ɗan marigayi Abacha, wato Mohammed Abacha ne ya nemi kotun ta hana a ci gaba da bankaɗo kuɗaɗen satar da ...