RIBAS: Dan takarar mataimakin gwamnan AAC, jam’iyyar da Amaechi ya daure wa gindi, ya koma bayan Gwamna Wike
INEC dai ta bada sanarwar ci gaba da tattara sakamakon zabe a ranakun 2 zuwa 5 Ga Afrilu.
INEC dai ta bada sanarwar ci gaba da tattara sakamakon zabe a ranakun 2 zuwa 5 Ga Afrilu.
APC bangaren Amaechi ta mara masa baya, kwana uku kafin zabe.
Ban halarci taron yarjejeniyar zaman lafiya ba, don ba a gayyace ni ba