Najeriya ta kara wa’adin hada lambar waya da lambar katin shaidar dan kasa
Gwamnatin Najeriya ta kasa wa’adin hada lambar waya da lambar Katin Shaidar Dan Kasa (NIN).
Gwamnatin Najeriya ta kasa wa’adin hada lambar waya da lambar Katin Shaidar Dan Kasa (NIN).
Wannan mataki da kamfanin 9mobile ya dauka a cikin gaggawa, ya fi kowane mataki saukin tantance lambar NIN tare da ...
Ya kuma roke su su zuba wa dukkan kwastomin na su kyautar data, wacce ake amfani da ita wajen sada ...
Sun sanar da haka ne bayan ganawa da sukayi a Legas yau Alhamis.