Gwamnatin Tarayya ta fara daukar kananan ma’aikata 774,000 byMohammed Lere July 14, 2020 0 Gwamnati zata dauka matasa 1000 daga kowacce Karamar hukuma dake Kasar nan.