NAJERIYA: Attajirin Da Yunwa, Fatara Da Talauci Su Ka Yi Wa Katutu
Allah kadai ya san yawan mutanen da ba su iya samun kwatankwacin dalar Amurka 1 tal a rana, a Najeriya.
Allah kadai ya san yawan mutanen da ba su iya samun kwatankwacin dalar Amurka 1 tal a rana, a Najeriya.
Har cewa ya yi, "bangon da Najeriya ta jingina da shi a tsatstsage ya ke, kuma idan ba da gaske ...
Da shi aka yi jaridar NEXT, ya yi yakin neman zaben Nuhu Ribadu a 2011, daga nan kuma ya kafa ...