BARAZANAR CANJIN YANAYI: Nan da 2030, ambaliya, tsananin zafi da ƙarancin ruwan sama zai kassara marasa galihu miliyan 118 a Afrika – Rohoto
Rahoton wanda Ƙungiyar Kula da Yanayi ta Duniya (WMO) ta fitar tare da haɗin guiwar Ƙungiyar Bunƙasa Tattalin Arzikin Afrika