Hajj 2023: ‘Yan Najeriya shida sun mutu a Saudiyya, 30 na jinyar tabin hankali, an yanke wa wani kafa, tsoffi 8 sun samu karaya
Shugaban kungiyar likitocin NAHCON, Usman Galadima ne ya bayyana haka a ranar Asabar a yayin wani taron hukumar a birnin ...