Dalilan da su ka sa ‘yan majalisar Amurka su ka hana sayar wa Najeriya manyan makamai
Bugu da ƙari kuma yayin da ake fama da 'yan awaren Biafra', a Kudu Maso yamma can ma masu rajin ...
Bugu da ƙari kuma yayin da ake fama da 'yan awaren Biafra', a Kudu Maso yamma can ma masu rajin ...
Shekarar 2019 ita ce shekarar ‘yan Najeriya za su zabar wa kan su mafita.
Matasa za suyi tasiri a zaben.
Zai iya yiwuwa sakamakon wannan rahoton ne aka kara inganta tsaro a filayen jiragen.
Atiku ya ce yayi haka ne domin ya maida hankali wajen yin wasu abubuwan
Tsohon gwamna Yero ya shafe awa hudu a ofishin EFCC ya na amsa tambayoyi daga hukumar.
Jonathan ya ce magautan na sa ya samu labarin akwai na sarari da kuma na boye.
“Ina farin cikin cewa dukkan tabargazar da aka yi lokacin Jonathan, ba na kan aiki na ne.