KORONA: Mutum 100 cif suka kamu ranar Lahadi a Najeriya
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 100 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Lahadi.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 100 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Lahadi.
Mutane 100,000 ke kamuwa da ciwon shanyewar barin jiki a Najeriya duk shekara
Za mu biya kowa albashin sa da duk wani alawus da ya kamata mu bashi.