AIKI SAI MAI SHI: Yayin da Gombe ta ce ba ta iya biya, Abban Kanawa ya kafa kwamitin fara biyan Naira 70,000 mafi ƙanƙantar albashi
Ya bayyana haka a ranar Talata, lokacin da ya yi taro da shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago, ƙungiyoyin ayyukan kare haƙƙi