KASAFIN 2022 KO DAI KASHIN DANKALI?: Buhari ya ware wa asibitin fadar sa naira biliyan 21.9, Manyan Asibitocin Najeriya 14 kuma naira biliyan 19.17
Da wahala wannan asibiti da za a gina a Fadar Shugaban Ƙasa ya zama dalilin daina fitar Buhari zuwa Landan, ...