Gwamnati ta hana ‘yan sanda yin kutse cikin wayoyin mutane lokacin sintiri
Ya ce idan jami’an tsaro ya karya wadannan dokoki hukuncin shine kora, rage albashi ko rage matsayi da bada horo ...
Ya ce idan jami’an tsaro ya karya wadannan dokoki hukuncin shine kora, rage albashi ko rage matsayi da bada horo ...
Zuwa yanzu Okubo na tsare a sashen SCID, Yenagoa yayin da ake ci gaba da bincike da nufin gano musabbabin ...
Wasu rahotanni dai sun ce ya kashe kan sa da kan sa ne, to amma dai 'yan sanda ba su ...
Tun da farko dai mutum uku aka fara kamawa, amma da ana nutsa cikin kogin bincike, an sake kamo mutum ...
Kudirin ya kuma nemi kafa hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda na Jihohi daban-daban da hukumar ‘yan sanda ta tarayya.
Kuma ƙididdigar Hukumar NBS, wato Hukumar Ƙididdigar Alƙaluman Bayanai ta Ƙasa, ta ce rundunar 'yan sanda ce mafi lalacewa wajen ...
Jami’in hulda da jama’a na rundunar Omolola Odutola ya bayyana cewa Kolawole ya yi wa yarinyar fyade ranar 6 ga ...
Makwabtan sun ce basu san me ya haɗa su ba amma sun shigo gidan sun iske Matthew tsaye kan matarsa ...
Mutumin mai suna Emmanuel Nwagu, an kama shi ne a Hedikwatar 'Yan Sandan Legas a lokacin da ya je domin ...
Densen ya ce mutane sun kama matasan kafin su gudu sannan aka mika su ga ‘yan sanda.