Ina fatan ƴan Najeriya za su yi min adalci idan za su ba da tarihina – Buhari
Ya ce fatar sa shine a faɗi gaskiya, da yi masa adalci idan za a fadi abubuwan da ya yi ...
Ya ce fatar sa shine a faɗi gaskiya, da yi masa adalci idan za a fadi abubuwan da ya yi ...
Waɗannan sune irin kalaman da Dino ya yi a lokacin da yake hira da talbijin din Channels ranar Juma'a.