SAKAMAKON TASHE-TASHEN HANKULA: Ƙananan yara miliyan 1.4 ‘yan ƙasa da shekara 5 za su yi fama da ƙarancin abinci mai gina jiki
Wannan matsala kuwa na shirin afkuwa ne sakamakon yaƙe-yaƙen ta'addanci da Boko Haram ke yi a Arewa maso Gabas.
Wannan matsala kuwa na shirin afkuwa ne sakamakon yaƙe-yaƙen ta'addanci da Boko Haram ke yi a Arewa maso Gabas.
Rahoton wanda Ƙungiyar Kula da Yanayi ta Duniya (WMO) ta fitar tare da haɗin guiwar Ƙungiyar Bunƙasa Tattalin Arzikin Afrika
An kulle dukkan makarantun Jihar Barno daga watan Disamba 2013 har zuwa Yuni 2015. Wannan ba ƙaramin koma-baya ba ne.