SATAR ƊANYEN MAI: Da haɗin-bakin mutanen yanki, shugabannin addinai da jami’an tsaro ake satar ɗanyen mai -Mele Kyari
Shugaban Kamfanin mai na NNPCL Mele Kyari ya yi ƙorafin yadda ake ɗirka gagarimar satar ɗanyen mai a Najeriya.