RIKICIN DANGOTE DA YAHAYA BELLO: Gwamnatin Yahaya Bello, ba ta da haƙƙi ko na takardar buhun siminti a kamfanin
Gwamnatin Jihar Kogi ba ta sauran ko sisi a matsayin kuɗin ruwa ko hannun jari a cikin Dangote Cement PLC ...
Gwamnatin Jihar Kogi ba ta sauran ko sisi a matsayin kuɗin ruwa ko hannun jari a cikin Dangote Cement PLC ...
Majalisar Dokokin Jihar Kogi ta bada umarnin a kulle Masana'antar Dangote Cement, bisa dalilin wasu zarge-zarge da ƙorafe-ƙorafe da ake ...
An ƙone motocin ne yayin da su ke ajiye a ƙofar shiga Masana'antar Dangote Cement, a garin Ibese, Ƙaramar Hukumar ...