Jami’ar Maryam Abacha, MAAUN ta saka wa ginin jami’ar sunan marigayiya Magajiya Ɗanbatta
Baya ga wannan suna da muka raɗa wa ginin sashen koyon aikin Shari'a zamu karramata da lambar girma na Dakta.