YI WA MANYAN ƁARAYI AFUWA: Wike ya ce Buhari ya gaggauta rushe EFCC da ICPC kawai kowa tasa ta fisshe shi
Mun sadaukar da rayukan mu, mun rasa abokan mu saboda yanayin aikin mu. Amma yanzu Buhari ya rushe mana gini
Mun sadaukar da rayukan mu, mun rasa abokan mu saboda yanayin aikin mu. Amma yanzu Buhari ya rushe mana gini
Mai Shari'a ya bayyana cewa akwai matuƙar buƙatar fasahar ICT domin a riƙa gudanar da ayyukan shari'a cikin sauri.
Shugaban Kungiyar, Farfesa Ishaq Akintola ne ya sanar da haka, a cikin wata takarda da ya fitar wa manema labarai.