MATSALAR TSARO: Tinubu ya umarci Matawalle da Hafsoshin Sojoji su koma Sokoto, su kakkaɓe Ƴan bindiga
Ya ce umarnin na daga cikin ƙoƙarin da ake yi domin kakkaɓe 'yan bindiga da masu ta'addanci a yankin na ...
Ya ce umarnin na daga cikin ƙoƙarin da ake yi domin kakkaɓe 'yan bindiga da masu ta'addanci a yankin na ...
Kuma an tabbatar ya yi aikin kai saƙonni da nuna hanya zuwa ga 'yan ta'addar AQIL Katibat cikin dajin Aljeriya ...
A Arewa maso Yamma rundunar ‘Operation Hadarin Daji’ sun kashe ‘yan ta’adda 26, sun ceto mutum 15 da aka yi ...
Gwamnatin Bola ta yi alƙawarin ɗaukar ɗimbin matasa aikin soja da sauran ɓangarorin hukumomin tsaro.
Idan ka dubi halin da ake ciki yanzu a Najeriya, zan iya cewa an samu gagarimin ci gaba a cikin ...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya jaddada matsayarsa game da yadda ya kamata a tunkari matsalar ta'addanci a kasar nan
A ranar ce kuma aka kai wa Kurkukun Kuje hari a Abuja, inda su ka kuɓutar da dakarun su na ...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ba haka kawai gabagaɗi ake fitowa a ayyana cewa 'yan bindiga su ma 'yan ta'adda ...