ARANGAMAR SHI’A DA ƳAN SANDA: An kashe mataimakin ƙwamishinan ƴan sanda, da wasu 6 byMohammed Lere July 22, 2019 0 Ba mu bane muka far wa sojoji, sune suka tsakale mu muna zanga-zangan lumanar mu.