#EndSARS: Yadda na shafe wata bakwai a kurkuku saboda na dauki ƴan sanda a taksi, na tambaye su kudin mota -Direban taksi
Daga nan an gurfanar da shi a Babbar Kotun Tarayya ta Oke Mosan, Abeokuta da zargin ya na fasa bututun ...
Daga nan an gurfanar da shi a Babbar Kotun Tarayya ta Oke Mosan, Abeokuta da zargin ya na fasa bututun ...
Kan haka ne ya ce kasafin naira bilyan 449 kacal ya yi wa 'yan sandan Najeriya kadan a shekarar 2021.
Sufeto Adamu ya ce a tabbata an kawo mai sunayen wadanda aka yakice daga wadannan mutane da mukamansu da kuma ...
Ya ce su ma sauran hukumomin tsaron kasar nan, ana kan duba karin wasu alawus-alawus na su.
Wakilin mu ya gano cewa masu zanga-zangar sun danna cikin ofishin ƴan sanda, su ka kwashe kayayyakin da ke ciki.
Burgediya Omoigui ne ya sawa sanarwar hannu a madadin Babban Hafsan Sojojin Najeriya, Tukur Buratai.