‘Yan Sanda sun damƙe mutum 8 dangane da zargin kisan jami’an su a Jihar Delta
Tun da farko dai mutum uku aka fara kamawa, amma da ana nutsa cikin kogin bincike, an sake kamo mutum ...
Tun da farko dai mutum uku aka fara kamawa, amma da ana nutsa cikin kogin bincike, an sake kamo mutum ...
Kudirin ya kuma nemi kafa hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda na Jihohi daban-daban da hukumar ‘yan sanda ta tarayya.
Kuma ƙididdigar Hukumar NBS, wato Hukumar Ƙididdigar Alƙaluman Bayanai ta Ƙasa, ta ce rundunar 'yan sanda ce mafi lalacewa wajen ...
Jami’in hulda da jama’a na rundunar Omolola Odutola ya bayyana cewa Kolawole ya yi wa yarinyar fyade ranar 6 ga ...
Makwabtan sun ce basu san me ya haɗa su ba amma sun shigo gidan sun iske Matthew tsaye kan matarsa ...
Mutumin mai suna Emmanuel Nwagu, an kama shi ne a Hedikwatar 'Yan Sandan Legas a lokacin da ya je domin ...
Densen ya ce mutane sun kama matasan kafin su gudu sannan aka mika su ga ‘yan sanda.
'Yan sanda sun ce duk wanda ya gan su, ko ya ji labarin inda wanin su ko su duka su ...
Bayan haya kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Tochukwu Ikenga ya tabbatar da aukuwar haka a wani takarda da ya fitar ...
Ƴan sandan faɗa tarkon ƴanbbindigan ne a hanyar dawowar su daga jihar Osun bayan kammala zaɓen gwamnan jihar da aka ...