Sanata Barau ya gwangwaje ‘yan sandan Kano da babura sama da 1000
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, sanata Barau Jibrin, ya bai wa rundunar 'yan sandan Kano kyautar babura sama da 1000 domin ...
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, sanata Barau Jibrin, ya bai wa rundunar 'yan sandan Kano kyautar babura sama da 1000 domin ...
Musa bayan da ya shiga hannun jami'an tsaron ya tabbatar cewa yana samar da makamai ga masu garkuwa da mutane ...
Ya kuma buƙaci jama’a da su taimaka wa rundunar da bayanai da za su taimaka domin kamo maharan da sauran ...
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta bayyana cewa za ta bari a fita zanga-zangar lumana, amma bisa waɗansu tsauraran sharuɗɗa da ...
Sun nemi a tsige shi bisa zargin rashin iya aiki da laifin ƙoƙarin haddasa rashin zaman lafiya a Najeriya.
Ya ce idan jami’an tsaro ya karya wadannan dokoki hukuncin shine kora, rage albashi ko rage matsayi da bada horo ...
Zuwa yanzu Okubo na tsare a sashen SCID, Yenagoa yayin da ake ci gaba da bincike da nufin gano musabbabin ...
Wasu rahotanni dai sun ce ya kashe kan sa da kan sa ne, to amma dai 'yan sanda ba su ...
Tun da farko dai mutum uku aka fara kamawa, amma da ana nutsa cikin kogin bincike, an sake kamo mutum ...
Kudirin ya kuma nemi kafa hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda na Jihohi daban-daban da hukumar ‘yan sanda ta tarayya.