Wasu tantagaryar ‘yan iska su ka tsara yadda jami’an tsaro su ka dirar wa Mai Shari’ar Kotun Ƙoli har gida – Malami
Amma wata majiya a Kotun Ƙoli ta jajirce wa Premium Times cewa lallai SSS ne su ka kai farmakin.