Mutum sama da 100 ƴan sanda suka damke bisa zargin aikata fyaɗe a Katsina byAisha Yusufu September 5, 2020 Wannan yana daga cikin ayyukan da rundunar tayi a karo na biyu.