‘Yan Arewa sun zama ‘yan-amshin-Shata Gwamnatin Tinubu – Lukman, tsohon Mataimakin Shugaban APC
Lukman ya yi wannan bayani cikin wata zazzafar buɗaɗɗiyar wasiƙar da ya yi wa 'yan siyasar Arewa.
Lukman ya yi wannan bayani cikin wata zazzafar buɗaɗɗiyar wasiƙar da ya yi wa 'yan siyasar Arewa.
Kisan baya-bayan nan shi ne wanda aka kashe mutum 38 yankin garuruwan da ke ƙarƙashin Ƙaramar Hukumar Giwa cikin Jihar ...
Mun fi maida hankali akan mulki kawai, mudai mu samu mulki, ba mu yin nazarin halin da ƙasa ke ciki ...
Musu yin sharhi sun ce tsame ƴan yanki daya a rika kashe su ana muzguna musu ba shi da ma'ana ...
Daga karshen makala ta, zan rufe da fassarar taken kasar mu Najeriya, domin mu kara sanin me ya kunsa, kuma ...