BAYAN KISAN MANOMA DA TATSE MASU KUƊAƊEN FANSA: Gwamnatin Tarayya ta bai wa Katsina naira biliyan 6.2 don inganta rayuwar Fulani makiyaya
Gwamna Aminu Masari na Jihar Katsina ne ya bayyana cewa Gwamnatin Katsina ta karɓi kuɗin har naira biliyan 6 25