
Ike Shorunmu ya ce a ranar Juma’a aka sanar da shi rasuwar Babalade
Wannan sashe zai rika kawo muku labaran wasanni kamar yadda suke gudana a fadin kasar nan da duniya baki daya.
Ike Shorunmu ya ce a ranar Juma’a aka sanar da shi rasuwar Babalade
An tabbatar da sanarwar ɓacewar Kofin Afrika, wanda ya zama mallakin kasar Masar, bayan da ta dauki kofin sau uku a jere.
Messi ya bayyana haka ne a hira da yayi da jaridar Goal.com ranar Juma’a.
Hakan yasa da yawa ‘yan wasn kungiyar na sa aran za su waske. Sai dai ba ayi tunanin cewa Messi zai fice daga kungiyar ba.
PSG ta yi canjaras da Real Madrid wajen kafa tarihin jefa kwallaye a wasannin Champions League masu yawa a jere.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada tsohon dan wasan kafan Najeriya mai bashi shawara kan harkokin wasanni.
A karon farko an yi wasa an tashi masu nazarin takun kwallon kafa ba su bai wa Leonel Messi ko da maki daya ba.
Wannan wasa bai yi min dadi ba. Na kungiyar kwallon kafa ta Barcelona bane za a yi wa irin wannan ci.
Abin yayi wa Barcelona dadi a wancan lokaci domin 1-1 kenan. Amma kuma ashe mai yaya ne har da jikoki wannan kwallo da Alaba ya ci, kai har da tattaba kunne.
A wasar ranar Juma;a kamar yadda Manchester City ta doke ta haka ta yi mata rugurugu a gida.