
El-Clasico kenan, ga taka leda, ga keta kuma rigima, har ma da dabanci.
Wannan sashe zai rika kawo muku labaran wasanni kamar yadda suke gudana a fadin kasar nan da duniya baki daya.
El-Clasico kenan, ga taka leda, ga keta kuma rigima, har ma da dabanci.
Liverpool ta hadu da mishkiloli tun shigowar 2019, inda har yau sau biyu kacal ta yi nasara a cikin wasanni shida da ta buga a 2019.
Messi ya ji ciwo ne jiya Asabar a wasan su da Valancia, wanda aka tashi 2:2 a filin Camp Nou.
Wani dan wasa ya ce shi jinin sa sam bai hadu da bakar mage ba.
Bayern ta sha kashi da ci 3:1 a hannun Bayern Leverkussen.
Chelsea ce ta bada lamunin sa a can, inda zai shafe watanni 18 har zuwa karshen kakar wasa ta 2019/2020.
Shi ma Badiashile ana ganin kimar sa a Faransa, domin ya shafe shekaru 20 ya na tsaron raga.
Har yau ba a fidda ran nemo dan wasan Cardiff City da jirgin da ya ke ciki ya bace ba
Wasan dai na cin kofin Parisia ne, kuma PSG ta yi nasara da ci 2:0.
Morata ya koma Atletico Madrid, De Jong Barcelona, Higuain zai tafi Chelsea