
Nnamdi Kanu tare da wasu da aka kama su tare, su na fuskantar tuhumar cin amanar kasa ne.
Wannan sashe ne da za a rika buga labarai da suka hada da rahotanni kan abubuwan da ke faruwa a koda yaushe a fadin kasar nan da duniya baki daya.
Nnamdi Kanu tare da wasu da aka kama su tare, su na fuskantar tuhumar cin amanar kasa ne.
Bayan haka sun ce shi kanshi shugaban kasa Muhammadu Buhari ba da gaske yake yi ba, da daga dawowarsa ya sa an kama ‘yan kungiyar matasan arewa din.
Kwamishanan ‘yansanda Garba Umar ya sanar da hakan wa manema labarai ranar Alhamis.
Yana taimaka wa jikin mutum wajen fitar da aben da jikin baya bukata kamar su fitsari, bahaya, zufa da sauransu.
Sai dai kawai shi Fayose ya karyata cewa ya yi wacan ikirari na alkawarin kashe kan sa da ya ce zai yi.
Malamin ya karyata zargin da iyayen yaran suka yi mishi.
Yan Najeriya da wadansu yan kasashen Afrika ne suke karatu a Makarantar.
Matar tasa ta taba gudu daga gidan aurenta inda ta kwashe masa kayansa kaf.
Ana zargin Ifeanyi Dike dan shekaru 23 wanda yake mataki na Uku a jami’ar jihar Ribas da sace Chikamso Victory a ranar Juma’a da ta gabata.
Fumilola batace komai akan zargin da ake yi mata ba sai dai ta sanar da kotu cewa mijinta ya hanata ganin danta.