
Dangantaka tsakanin Najeriya da Amurka ta kara karfi tun bayan hawan Trump kan mulki.
Wannan sashe ne da za a rika buga labarai da suka hada da rahotanni kan abubuwan da ke faruwa a koda yaushe a fadin kasar nan da duniya baki daya.
Dangantaka tsakanin Najeriya da Amurka ta kara karfi tun bayan hawan Trump kan mulki.
Magana ta gaskiya ba zan iya cewa Dino Melaye na murmurewa ba.
Gwamnonin sun tattauna batun ‘yan takarar shugabancin jam’iyyar na kasa, inda a kan tattauna na su batun ne taron ya yi zafi.
A yau kuma ga mu dauke da ci gaban labarin, mai nuna yadda aka yi wa cikon canjin naira biliyan 3.4 watanda da rana-tsaka.
Jam’iyyar APC a jihar Barno ta karyata rade-radin da akayi ta yadawa cewa wai tsohon shugaban jam’iyyar PDP, Ali Modu Sherrif zai canza sheka zuwa Jam’iyyar a yau.
An maka El-zakzaky kotu ne a daidai lokacin da mabiyan sa ke ta kara tururuwa a Abuja, su na zanga-zangar tilas sai an saki jagoran na su.
Shugaban Kungiyar Gwamnonin APC, Rochas Okorocha na jihar Imo ne ya bayyana haka ga manema labarai a fadar gwamnatin tarayya.
Shi dai Adams Oshimhole na da daurin gindin Jagorar jam’iyyar, Bola Tinubu da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.
Tun kafin a yi nisa, ba a kai ga fita cikin Abuja ba, Dino ya diro daga cikin motar ‘yan sandan da ke dauke da shi, ya fado kasa.
Majalisar Tarayya bata da masaniya game da wannan kudi da aka cire.