
Allah yayi dadin tsira da aminci bisa shugaban mu Annabi Muhammad (SAW), da Iyalan sa, da Sahabban sa, da duk wadanda suka bi su da kyautatawa har zuwa ranar sakamako.
A nan za mu rika buga Ra’ayoyin ku domin masu karatu.
Allah yayi dadin tsira da aminci bisa shugaban mu Annabi Muhammad (SAW), da Iyalan sa, da Sahabban sa, da duk wadanda suka bi su da kyautatawa har zuwa ranar sakamako.
Makaruhi ne (abin kyama abin ki) yin karatun sallah da Al-Kur’anin waya, amma Sallar tayi.
Kun taba ganin an haifi mutum da dukiya? Kuma abun mamaki, iyayen yanzu da abokai suna taka rawar gani wajen saka wa ‘ya’yansu da abokansu buri a zuciya.
Ka na nan ba da dadewa ba za ka ga wasu sun fito su na cewa Buhari bai ce tattalin arzikin Najeriya ya shiga halin kaka-ni-ka-yi a gwamnatin sa ba.
Babu shakka tarbiyan ‘ya’yan mu tana kara tabarbarewa
Matsalolin Shaye-shayen Miyagun Kwayoyi a Jihohin Arewa: Ina Mafita
Makwabtaka a Kasar Hausa Kafin da bayan zuwan Musulunci
Akwai yiwuwar PRP ta ba da mamaki a zaben sanata ta Kaduna Ta tsakiya saboda Shehu Sani
A wane zamani ne musulunci ya hana kwarkwara da ajiye su a gida. Shin yana da kyau ko a a?
Abu ne mai sauki a yanzu ga Bahaushe yayi amfani da kafafen yada labarai kamar radiyo, talabijin, jarida, mujalla..