
Allah ya kaimu zaben lafiya ya kuma zaba mana mafi alheri.
A nan za mu rika buga Ra’ayoyin ku domin masu karatu.
Allah ya kaimu zaben lafiya ya kuma zaba mana mafi alheri.
Shin ko El-Rufai ya zama gogan siyasar Kaduna daga yanzu ko A’a ?
Ga da suke yadawa kamar haka, ku karanta, kuma kuyi hukunci da kan ku:
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi
Muhammad SAW.
Allah Ya Sanya Tsayar Da Adalci A Bayan Kasa Ya Zama Sharadin Samun Zaman Lafiya Da Cigaba Mai Dorewa!
Kowa dai a cike yake yana jiran Allah ya kaimu ranar Asabar ya zabi wanda ya ke so.
“Kuma hakika Masallatai na Allah ne, don haka kada ku kira wani tare da Allah.”
Wadannan bukukuwa sabon Allah ne da taimako a cikin sabon sa wanda Allah ya hana.
An Zura wa ‘Yan Arewa Ido Su Ci Kansu A Zaben 2019
Ahirr Dinku Matan Arewa Akan Zaben 2019