
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
A nan za mu rika buga Ra’ayoyin ku domin masu karatu.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Babu kasar da zata cigaba idan bata yi amfani da matasanta wajen samar da kuzarin ginata ba.
Ina kira ga junanmu baki daya, mu yi hakuri mu saba da kokarin fadawa juna gaskiya. Mu mike tsaye mu fahimci me yake damunmu
Mu bamu da burin mu yi ta rubuce rubuce akan abu daya amma ya zama dole ne.
Ko Dan Ali kan yini ya kwana a Birnin Magaji ko Maradun ko Anka ko Tsafe
Kafin samun ‘yancin kai, bayan an hade yankin kudu da arewa a 1901, zuwa 1914 aka kaddamar da hakan a hukumance
Gaskiya wasu suna gani kamar galibin matan fim sun fi kamun kai a fim fiye da rayuwarsu ta waje.
Hakika dukiyoyin ku da ‘ya’yan ku fitina ne, kuma a wurin Allah lada mai girma yake.
Gaskiya Adam Zango yana bayyana ayyukan jahilan farko, nayi mamakin yadda ya mayar da fariya da bugun kirji abun yi.
Imam Muslim ya ruwaito daga Ibn Umar: Matafiye zai yi wannan addu’a a lokacin da yahau abin hawansa da nufin tafiya