Ni ban ma tsaya a kan bin doka da oda kadai ba. No mutum ne mai tsoron doka matuka.
Read moreDuka mambobin jam'iyyar da suka halarci taron sun amince da nadin Mala Buni shugaban jma'iyyar.
Read moreAn kuma kama wani mai suna Etebong Monday Harrison, wanda ya yi lalata da karamar yarinya 'yar shekara biyar
Read moreObaseki ya koma PDP ne bayan APC ta hana shi sake tsayawa takarar gwamna karo na biyu a karkashin jam'iyyar.
Read moreA karshe ya mika godiyar sa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa kokarin da yake yi don a samu zaman...
Read moreIhekweazu ya fadi haka ne a taron 'yan jarida da kwamitin shugaban kasa kan dakile yaduwar cutar Korona ta yi...
Read moreHukumar ta ce wadannan masu gudun hijira duk rikice-rikicen yakin Boko Haram ne ya haddasa su, wanda ya fi kazamcewa...
Read moreNajeriya ta rufe filayen jiragen saman ta gaba days cikin watan Maris, bayan barkewar cutar Coronavirus a duniya.
Read moreGaskiyar magana ita ce ba za mu lamunta da irin yadda jama'a ke bijire wa dokoki da ka'idojin kiyayewa da...
Read moreKo a baya ma mun dakatar da Oshiomhole ne saboda rawar da yake takawa wajen tarwatsa jam'iyyar jihar.
Read more