Dogara ya bayyana haka ne bayan ganawa da yayi da shugaban Kasa Muhammadu Buhari a fadar gwamnati ranar Juma'a.
Read moreSannan da kuma Otel din Top Galaxy, (pool/bar), Sabon Tasha da Epitome Hotel (Bar/pool) a Barnawa.
Read moreBaya ga kyawawan halinta, da dabiu masu kyau da ta ke da shi, tana da hazakar gaske.
Read moreMatasan sun yi tattaki har zuwa majalisar Kasa domin nuna rashin amincewar su da dakatar da shirin cikin kankanin lokaci.
Read moreNgige ya bayyana haka cikin amsar da ya bai wa kwamiti mai binciken ko an dakatar da shugabannin hukumar da...
Read moreAlkalin kotun John Adeyeye ya ce ya yanke wa Akintewe wannan hukunci ne saboda tsawon shekaru da yake dashi da...
Read moreBa kamar wasu yankunan kasar nan dake fama da hare-haren ta'addanci ba, salon na yankin kudancin Kaduna da bam yake.
Read moreGwamnatin jihar Oyo ta soke zangon karshe na makarantun jihar.
Read moreManzah ya ce sun Kama Mutum biyu a Lafia jihar Nassarawa dayan Kuma garin Jos jihar Filato.
Read moreSun kuma nuna damuwa dangane da yawan kashe-kashe a kasar nan.
Read more