Gwamnan Jihar Kwara AbdulRahman AbdulRazak ya nuna goyon bayan sa ga miƙa takarar shugaban ƙasa a APC ga yankin Kudu.
Read moreWasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da mahaifiyar fitaccen ɗan siyasar nan Abdulkarim Abdulsalam, wanda aka fi sani da suna...
Read more'Yan bindiga sun yi garkuwa da Okoye Wanda ke wakiltan Aguata tare da darektan kamfen din sa a watan Mayu.
Read moreSauran kamen da hukumar ta yi sun hada da buhuna 812 na shinkafa Basimati, daurin 1,041 na kayan gwanjo, motoci...
Read moreTa ce Abdullahi kan lallabi yaron zuwa dakinsa ko Kuma a ofishinsa dake makaranta inda yake lalata da shi ta...
Read moreJajari ya yi alƙawarin inganta tsaro da bunƙasa tattalin arzikin Jihar Barno idan ya yi nasara ya zama gwamna.
Read moreUba ya ce " Na tafi gidan Honarabul Sani Shaaban domin mu gana mu kuma tattauna da yin sulhu domin...
Read moreWata yarinya 'yar shekara 14 ta bayyana wa kotu dake Ikeja jihar Legas yadda makwabcin mahaifinta Rafiu Sanusi ya rika...
Read moreKakakin rundunar 'yan sandan jihar Geoffrey Ogbonna ya sanar da haka a garin Umuahia ranar Litini.
Read moreDan majalisan da ke wakiltar Kazaure/Roni/Yankwashi/Gwiwa a majalisar Tarayya, Gudaji Kazaure ya bayyana cewa da gangar aka murɗe masa zaɓe...
Read more