
0
Adadin yawan yaran dake fama da yunwa a Najeriya ya Karu
Adadin yaran da yunwa ke yin ajalin su ya karu daga kashi 10.2 zuwa 10.8.
Adadin yaran da yunwa ke yin ajalin su ya karu daga kashi 10.2 zuwa 10.8.
Shaye-shaye da rashin motsa jiki illa ga Lafiyar jiki.
An yi wa daliban rijista ne bayan sun ci jarabawar kwarewa da suka rubuta.
” Yin wannan kira ta zama dole musamman yadda muka shiga wannan makon masoya.”
” Bari ku ji ma , rashin haka matsala yakan jawo wa mace Idan ta zo haihuwa.
An wayi gari kudaden da fannin kiwon lafiya ke samu a kasafin kasar nan baya isan ta yin komai.
Masana sun kara da cewa wannan na’ura zai samu a ko’ina sannan cikin kudi ‘yan kalilan.