
An samu raguwar mutanen dake kamuwa da ciwon ido ‘Trachoma’ a duniya
Wannan sashe zai rika kawo muku labarai kan kiwon lafiya.
An samu raguwar mutanen dake kamuwa da ciwon ido ‘Trachoma’ a duniya
A na iya kamuwa da wannan cutar daga jikin dabba idan ya ciji mutum,ko ya yakusheshi ko kuma yawun dabba ya tabi ciwo a jikin mutum.
Tun a watan Agusta 2017 ne aka shigo da wannan katin sannan an tsara Katin yadda duk kasar da dan Najeriya ya shiga zai karbuwa.
Wurin da kudan ya cija l kan zama maruru saboda tsutsan da ya shiga jikin mutum ya ci gaba da girma.
Obialor yace a dalilin haka da dama daga cikin wadanda ke fama da cutar dake basu iya samun magani.
Najeriya ce kasa ta biyu dake fama da matsalar yin bahaya a waje a duniya
Rashin samun ci gaba a hukumar NIPRD ya shafi ingancin magungunan da ake sarrafawa kasar nan
PEPFAR ta karama wadannan mutane ne bisa ga gudunmawar da suka bada a yakin hana yaduwar da cutar kanjamau a Najeriya.
A kasashen duniya da dama ana matukar noma wannan dankali saboda amfanin da yake dashi a jiki.
Kungiya ta rufe shagunan siyar da magani 231 a jihar Nasarawa