
Browsing: Bidiyo da Hotuna
A wannan sashe zaku rika kallon didiyo da hotunan da muka dauko na muhimman labaran mu kai tsaye da kuma wasu al’amuran yau da kullum.


0
BIDIYO: An shirya, Abba Kyari da Oyo-Ita sun rungumi juna
An dan sami rashin jituwa tsakanin Abba Kyari da Oyo-Ita a makon da ya gabata.

0
BIDIYO: Duk Alkawuran da Buhari ya dauka zai cika su – Boss Mustapha
Sabon sakataren gwamnatin Tarayya ya ce Buhari mutum ne mai cika alkawari.


0
DAMBEN GARGAJIYA: Sanin Gidan Dan Kande ya buge Kasimu Mai Kasa
An buga damben ne a gidan damben Ali Zuma dake Dei-Dei a Abuja.

0
BIDIYO: Yaron da Boko Haram suka karya wa kashin baya da babur ya fara tafiya
Cikin Ikon Allah Kuwa aiki yayi kyau domin ga Ali nan har ya fara takawa.


0
Ba iyalan Abacha bane ke da Mallakin Jami’ar Maryam Abacha da ke Nijar – Dr Adamu Gwarzo
Mun sa sunan Maryam Abacha ne domin mu karramata kawai.

0
Sallar Idi a ranar Juma’a, Me shari’a ta tabbatar ayi? Tare da Dr Ahmad Gumi
Sallar Idi a ranar Juma’a
