Dan majalisar yace suna nan sun fara shiri domin ganin wannan buri nasu ya cika.
Read moreDetailsDarektan kungiyar Ishaq Akintola yace tabas wannan kira ya yi daidai domin haka Kur’ani mai girma ya karantar.
Read moreDetailsShugaba Buhari ya mika godiyarsa da irin damuwa, soyayya da kulawar da mutanen Najeriya suke yi masa
Read moreDetailsBuhari ya tabbatar da ganin cewa 'ya'yan sa mata duk sunyi karatu har zuwa matakana jami'a.
Read moreDetailsYace baza su bi Ali Modu Sherriff ba saboda sun gano ba jam'iyyar bace a zuciyarsa.
Read moreDetailsAn gudanar da Addu’o’in ne a garin Miga dake jihar Jigawa.
Read moreDetailsPDP tace Jam’iyyar APC na yi mata zagon kasa akan wannan rikici.
Read moreDetailsKotun tayi watsi da hukuncin da wata kotu ta yanke na tabbatar wa Ahmed Makarfi da shugabancin jam’iyyar.
Read moreDetails3 daga cikin ‘yan kunar bakin waken wanda mata ne sun tada nasu bamabaman ne a kusa da tashan motar...
Read moreDetailsSaraki yace ya ji dadin yadda ya ga Buhari kuma hakan ya tabbatar masa da cewa lallai yana cikin kuzari.
Read moreDetails