
HABAICIN ATIKU GA BUHARI: ‘Ni ba zan shafe wata shida ban nada ministoci ba’
Najeriya na bukatar shugaba wanda ke da kuzari da saurin daukar matakin da zai sake maida kasar nan a kan saiti sosai.
Babban labari sashe ne wanda muke saka manyan labarai domin masu karatu. Wannan Shashe na baku damar karatun muhimman labarai.
Najeriya na bukatar shugaba wanda ke da kuzari da saurin daukar matakin da zai sake maida kasar nan a kan saiti sosai.
Amma yanzu zabin da ya yi wa Obi, ana sa ran zai iya janyo masa dimbin magoya baya a Kudu Maso Gabas.
Zai fafata da dan takarar jam’iyyar APC, wato shugaba mai ci a yanzu, Muhammadu Buhari.
Hakan ya biyo bayan ganawar sirri ne da tsoffin shugabannin sukayi a yau.
Ganduje ya musanta karbar toshiyar-bakin dala milyan biyar a hannun ‘yan kwangila
Fayose ya maka EFCC kotu
An shirya wannan taro ne na hadin guiwa, tsakanin Kungiyar Kasashe Rainon Ingila da kuma INEC.
Ba ni da shafin sada zumunta a soshiyal midiya
Najeriya fa ba ta siyarwa ba ce
Tunde Bakare ya shawarci Buhari ya kira Taron Kasa